Quraysh (قُرَيْش)

Abubakar Mahmoud Gumi - Abubakar Mahmoud Gumi

Chapter 106 • 4 verses • Meccan

← Previous Chapter Next Chapter →
106:1 Sabõda sãbon ¡uraishawa.
106:2 Sãbonsu na tafiyar hunturu da ta bazara.
106:3 Sabõda haka sai su bauta wa Ubangijin wannan Gida (Ka'abah).
106:4 wanda Ya ciyar da su (Ya hana su) daga yunwa, kuma Ya amintar da su daga wani tsõro.