al-Ikhlas (الإِخْلَاص)

Abubakar Mahmoud Gumi - Abubakar Mahmoud Gumi

Chapter 112 • 4 verses • Meccan

← Previous Chapter Next Chapter →
112:1 Ka ce: "Shi ne Allah Makaɗaĩci."
112:2 "Allah wanda ake nufin Sa da buƙata."
112:3 "Bai haifa ba, kuma ba a haife Shi ba."
112:4 "Kuma babu ɗaya da ya kasance tamka a gare Shi."